Ibrahim Isa Na BBC Ya Zama Shugaban Kafar Yada Labaran Jihar Gombe

Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe ya nada Ibrahim Isa na Sashen Hausa na BBC a matsayin Babban Daraktan Kafar Yada Labarai na jihar Gombe (GMC).

Sakataren gwamnatin jihar, Mp4Moviez Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi, ne ya sanar ta hannun Babban Daraktan Yada Labarai na gidan gwamnatin jihar, Isma’ila Uba Misilli a yammacin Mp4Moviez ranar Litinin.

A cewar sanarwar, kwarewar Ibrahim Isa a aikin jarida ta sa aka ba shi muƙamin kuma aikinsa Bollyflix ya fara nan take daga nada shi.

Ibrahim Isa, ya share sama da shekaru 20 yana aikin jarida a sashen Hausa na BBC kafin ba shi filmyzilla wannan matsayi.

Kwararre ne a 4filmyzilla bangaren shirye-shirye da gabatarwa da karanta labarai, wanda ake ganin kwarewar tasa za ta kawo ci gaba mai ma’ana wa Gidan Rediyo da Talabijin mallakar Ofimyzilla jihar.

Sanarwar ta bayyana kwarin guiwar jagorancin Ibrahim Isa zai kawo ci gaba ga GMC kuma BF Sexy Video ya zo ne a lokacin da zai bayar da gudumawa wajen ciyar da harkar yada labarai gaba.

Ibrahim Isa dai kafin fara aikinsa a BBC, tsohon m’aikacin gidan Radiyo da Talabijin na jihar Gombe ne.